Gordon Brown
Appearance
Gordon Brown Dan siyasan Birtaniya ne. An haife shi a shekara ta 1951 a Giffnock, Scotland, Birtaniya. Gordon Brown firaministan Birtaniya ne daga watan Yuni shekarar 2007 zuwa watan MAYU shekarar 2010 (bayan Tony Blair - kafin zuwan David Cameron.[1][2]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Brown tare da Boris Johnson a London
- Ministocin kudi na G7
- shugaban Jami'ar Delhi University Muhammad Hamid Ansari a lokacin da take mikawa PM Gordon Brown Dakta