Qadiriya
Appearance
| Qadiriya | |
|---|---|
| Founded | 12 century |
| Mai kafa gindi | Abdulƙadir Gilani |
| Classification |
|
| Sunan asali | القادريه |
Ƙadiri ko Qadiriyya tariƙa ko tariqah (Hanya/Tafarki) ɗaya ne daga cikin manya-manyan darussan Sufaye ko makarantu. Sheikh Abd al-Qadir al-Gillani wani malamin Sufi kuma mai tsarki ne ya kafa ta a Bagadaza.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.