BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Wane tasiri Atiku da Amaechi za su yi a zaɓen Najeriya na 2027?
Masana harkokin siyasa na ganin Atiku ya zaɓi Amaechi ne domin guje wa abin da ya faru da shi a 2023 ya sake faruwa.
Real Madrid na harin Fernandes, Bayern Munich na son Saibari
Real Madrid ta tuntubi West Ham kan dan wasanta Mateus Fernandes mai shekara 21, ita kuwa Bayern Munich na shirin daukar dan wasan Morocco Ismael Saibari mai shekara 25 daga PSV Eindhoven
Yadda sojojin Najeriya suka kubutar da matar marigayi Janar Rabe Abubakar
Gwamnamn jihar Katsina Dikko Umaru Radda, ya yi wa BBC Hausa karin bayani kan yadda jami'an tsaro suka samu nasarar kubutar da Hajiya Amina Abubakar, matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, bayan makwanni da aka shafe ana neman ta tun bayan da ƴan bindiga suka yi garkuwa da ita tare da mijinta a yankin Matazu na jihar.
Yadda launukan rigar Ka'aba suka riƙa sauyawa tsawon shekaru
Kafin sauya rigar, akan kewaye da'irar ɗakin na ka'aba ta yadda mutane ba za su iya kaiwa jikin ɗakin ba, inda daga nan tawagar ma'aikata ke kwance tsohuwar rigar, sannan su nannaɗe ta cikin tsanaki.
Shugabanni 5 da suka yi mulkin kama karya a Afrika
Waɗannan shugabannin sun yi ƙaurin suna har abada a nahiyar Afrika sakamakon miyagun abubuwan da aka aikata a zamanin mulkinsu tsakanin shekarun 1970s zuwa 2000.
Za a buɗe Mashigar Hormuz ranar Juma'a - Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 15 ga watan Yunin 2026.
Shin mace za ta iya haihuwa a duniyar wata?
Nan da shekarar 2032, hukumar kula da sararin samaniya ta duniya na son ɗan'adam ya fara iya rayuwa a duniyar wata, ko da ta wucin-gadi ce.
Dalilai huɗu da suka haddasa ƙaranci da tsadar citta a Najeriya
A yanzu haka ƴan kasuwa sun ce ana sayar da buhun citta a kan naira kusan 800,000 maimakon naira 120,000 da aka sani a baya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Hantsi, 06:30, 16 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, Shirin Safe, 05:29, 16 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 15 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 15 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Gasar kofin duniya 2026: Belgium da Masar sun tashi 1-1
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Belgium da Masar har da hasashe da ƙididdigar karawar
Gasar cin kofin duniya 2026: An tashi ba ci tsakanin Sifaniya da Cape Verde
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Sifaniya da Cape Verde har da hasashe da ƙididdigar karawar
Arsenal da Liverpool na zawarcin Bouaddi,Manchester City na son Branthwaite
Ayyoub Bouaddi ya taka muhimmiyar rawa a wasan da Morocco ta yi da Brazil inda suka yi kunnen doki a gasar cin kofin duniya ta 2026, kuma wannan ne ya Arsenal da Liverpool ke zawarcinsa
Ko Ronaldo zai lashe kofin duniya a gasa ta shida da zai buga?
Cristiano Ronaldo zai wakilci Portugal a gasar kofin duniya 2026, karo na shida da zai buga wasannin. Shin ko zai lashe kofin da bai taɓa ɗauka ba a tarihi?
Real Madrid ta kusan kammala cinikin Silva, Bayern Munich na son Rashford
Ana sa ran Real Madrid za ta kammala cinikin sayan dan wasan Portugal Bernardo Silva, mai shekara 31,bayan wa'adin kwantaraginsa ya zo karshe a Manchester City a karshen watan da mu ke ciki.
Gasar kofin duniya 2026: Netherlands da Japan sun raba maki a tsakaninsu
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Netherlands da Japan har da hasashe da ƙididdigar karawar
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ƴan siyasar Najeriya da suka daɗe suna jan zare tun daga 1999
Bayan shekara 27 da fara Jamhuriya ta Huɗu a Najeriya, akwai ƴan siyasa da tun 1999 ake damawa da su. Wasu ba su taɓa rabuwa da muƙami ba, wasu sukan koma gefe su dawo, wasu kuma sun koma adawa ko takara ne.
Mun ga saran maciji a jikin mahaifinmu - Iyalan Janar Rabe
Ɗiyar Abubakar wadda ta tattauna da BBC ta ce mutuwar jami'in sojan da ya yi ritaya ya jefa daginsu cikin mawuyacin hali.
Tambayoyi da ƙilawaƙala kan yarjejeniyar Iran da Amurka
A yayin da ake neman ƙulla irin waɗannan manyan yarjejeniyoyin na diflomasiyya, nasara ko rashin ɗorewarsu yawanci yana dogara ne a kan samun cikakkun bayanai. Kuma a kan wannan batu ana fuskantar ƙarancin cikakkun bayanai.
Mawaƙan Najeriya da suka taba halartar tarukan duniya
Wannan maƙalar ta tattaro wasu mawaƙan Najeriya da suka taɓa halartar tarukan wasannin ƙwallo da ma wasu tarukan daban na duniya.
Yadda batun gyaran dokar zaben Najeriya ke janyo ce-ce-ku-ce gabanin zaben 2027
'Yan siyasa, ƙungiyoyin farar hula da masana harkokin mulki na ci gaba da kira da a yi gyare-gyare a tsarin zaɓe gabanin babban zaɓen shekarar 2027, suna masu cewa hakan zai taimaka wajen ƙarfafa gaskiya, da kuma ingancin zabe, da ita kanta dimokuraɗiyyar.
Manyan hafsoshin sojin Najeriya da matsalar tsaro ta rutsa da su
A ranar Asabar, 13 ga Yunin shekarar 2026 ne gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar Janar Rabe mai ritaya a hannun masu garkuwa.
Ko kankana na iya maye gurbin maganin karfin maza?
Masu bincike a Amurka sun kwatanta aikin kankana a jikin mutum da irin wanda maganin karfin maza ke yi.
Yadda ake ci gaba da ginin cocin da ta fi kowacce tsayin gini a duniya
Duk da cewa ana ci gaba da ginin, shekara 100 bayan mutuwar mutumin da ya fara shi, gina Sagrada Família ya zamo babban ƙalubale da ba kasafai ake ganin irin shi ba.
Gwamnonin Najeriya da ke neman kujerar sanata a zaɓen 2027
Kamar yadda aka saba a duk kakar zaɓe, a wannan karon ma haka abin yake domin tuni wasu gwamnonin sun bayyana sha'awarsu ta yin takarar majalisar ta dattijai.
Ya kamata Isra’ila ta daina kai hare-hare a Lebanon - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi, 14 ga watan Yuni, 2026.
Wane ne Janar Rabe da ya rasu a hannun ƴanbindiga?
A kwanakin baya ne dai ƴanbindida suka yi garkuwa da Janar Rabe da matarsa a Katsina, inda daga baya suka nuna su a bidiyo suna kira ga hukumomin Najeriya su ceto su.
Yadda mutuwar Janar Rabe Abubakar a hannun ƴan bindiga ta yamutsa hazo a Najeriya
Mutane da dama sun bayyana alhini tare da nuna damuwa kan yadda babban jami'in tsaro kamarsa, da ya shafe shekaru yana aiki a fannin tsaro zai iya fadawa hannun masu garkuwa da mutane har ya rasa ransa a hannunsu.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































